year
int64
2.01k
2.01k
story_id
int64
11
11
story
stringclasses
1 value
question
stringclasses
6 values
options_A
stringclasses
6 values
options_B
stringclasses
6 values
options_C
stringclasses
6 values
options_D
stringclasses
6 values
Answer
stringclasses
4 values
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
Malam nomau mutumin wane gari ne?
Birnin Katsina.
Birnin Damagaram.
Kauyen Wudil.
Bodinga.
C
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
Wane irin amfanin gona Malam Nomau ya kai kasuwar Wudil?
Sabuwar masara.
Busasshiyar kubewa.
Tumatur da tattasai.
Hannu banza ya shiga kasuwar.
D
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
Ware kayan da bai dace da rukunin kayayyakin nan ba.
Gyauto
Jamfa.
Wando.
Falmaran.
A
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
Hula habar kada, na nufin
hula zita.
hula zanna.
doguwar dara.
hula mai kunne.
D
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
Buje' cikin wannan labarin na I谩 tin
fankacecen wando mai mazagi
wando dan-itori.
wando 'yan sanda.
wando masunta.
D
2,011
11
Yau Jumma'a Malam Nomau za shi cin kasuwa Wudil. Kafin ya tafi ya dauki wandonsa mai kamun kafa, ya bude ya sa shi ya zuba babbar rigarsa bullan da hular dara da falmaran, da takalmi sani tsalle, da 'yar ciki, da rawani mubarashi ya rataye shi. Kuma yana saye da wando buje da 'yar shara, da hula habar kada da takalmin fade. Da isowarsa kofar gari sai ya raba gindin wata tsamiya ya fito da kayan nan nasa na cikin wando ya caba ado bayan ya wanke jikinsa. Ya kuma zuba turare dan-goma, ya bara goro marsa ya cika bakinsa ya yi kumurya. Ya kunshe tsofaffin kayansa buje, ya make a hammatarsa ya shiga gari ya kai gidan abokinsa ya ajiye. Matar abokinsa ta ba shi farau-farau ya sha. Daga nan sai ya tafi cin kasuwa.
A wane wuri Malam[Maryam Sa30] Nomau ya canza kayansa[Maryam Sa31] ?
Zauren abokinsa.
Rumfar Kasuwa.
Gindin wata itaciya.
Tun kafin ya soma tafiya.
E

Dataset Card for afrixnli

Dataset Summary

Languages

There are 3 languages available :

Dataset Structure

Data Instances

The examples look like this for English:

from datasets import load_dataset
data = load_dataset('aremuadeolajr/NaijaRC', 'yor')
# Please, specify the language code
# A data point example is below:
Downloads last month
0
Edit dataset card